Jerin Sunayen Sahabban Shugaban Darikar Tijjaniyya - Shehu Ahmadu Tijjani

Cikakken Sunayen Sahabban Shehu Ahmadu Tijjani daga bakin Sheikh Usman Kusfa Rigi Rigi Rugum.

Shehin malamin ya bayyana jerin sahabban na Shehu Ahmadu Tijjani wanda yawansu ya kai kimanin sama da dari biyu kamar yadda malamin ya bayyana su a wannan bidiyo.

ga cikakken bidiyon sunayen a kasa