History - TARIHIN SANI MUSA DANJA MIJIN MANSURAH ISAH

Cikakken tarihin jarumin masana'antar fina finan hausa wato kannywood harma da Nollywood wanda aka sanshi da suna sani musa danja mijin Mansura isa. 


Wannan faifan bidiyo ya kunshi tarihin Jarumi Sani Danja da tsohuwar matar sa mansura isa da kuma zuriya da suka sami albarkar su tare.